Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Bidiyon zanga-zangar karin kudin mai a Iran
Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon yadda zanga-zangar ke gudana.
Mutum 106 ne suka rasa rayukansu sakamakon zanga-zangar da ake yi a Iran a cewar Amnesty International.