Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
...Daga bakin mai ita 1: Daga matata Maimuna ba kari - Ali Nuhu
Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Wani sabon shiri na BBC Hausa da zai dinga kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na farko, fitaccen jarumin fina-finan Hausa na Najeriya Ali Nuhu ne, ya amsa tambayoyi da za su sa ku dariya ciki har da batun cewa shi da karin aure haihata-haihata.