Yadda binciken BBC ya fallasa kasuwar bayi

Binciken sashen Larabci na BBC ya tona asirin wasu manhajojin da ake amfani da su ana sayar da mutane a kasar Kuwait da wasu kasashen Larabawa.

Kalli yadda binciken kwakwaf din ka gani.