Yadda na ceci Kiristoci a Filato – Imam Abubakar

Ku latsa hoton da ke sama domin ganin bidiyon

Imam Abdullahi Abubakar, limamin masallacin da ya boye daruruwan Kiristoci daga masu nema su halaka su ya shaida wa BBC yadda lamarin ya auku da dubarar da yayi wajen cetonsu daga kisa.