Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Kalli bidiyon masallaci mafi girma a yammacin Afirka
Latsa hoton da ke sama don kallon biidyon:
An kammala ginin masallaci mafi girma a yammacin Afirka.
Masallacin wanda yake a kasar Senegal an kwashe shekara takwas ana gina shi inda ma'aikata 800 suka yi aikin.
An kashe kimanin Naira biliyan 12 kafin aka kammala ginin.