Batun tsaro a jihohin Katsina da Zamfara da makwabtansu

Batun tsaro a jihar Katsina da yadda wasu gwamnonin Arewa maso gabashin Najeriya suka amince domin hada kudi Naira miliyan 100 a kowanne wata domin yakar masu tada kayar baya.