Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Gwamnonin da suka yi nasarar lashe zaben 2019 a Najeriya
- Sai ku latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon.
Shin kun taba ganin hotunan sababbin 'yan takarar mukamin gwamna da suka samu nasara a zabukan da aka yi a karshen makon jiya?
A kan haka ne BBC ta tattaro sunayen gwamnonin da suka yi nasara a zabukan gwamnoni a fadin Najeriya.
An dai gudanar da zabukan ne ranar 9 ga watan Maris 2019 a jihohi 29 da ke kasar.
Jerin jihohin da INEC ta bayyana zabensu a matsayin wanda aka kammala:
- Abia - Okezie Ikpeazu (PDP)
- Akwa Ibom - Udom Emmanuel (PDP)
- Borno - Babagana Umara Zulum (APC)
- Cross River - Ben Ayade (PDP)
- Delta - Govnor Ifeanyi Okowa (PDP)
- Ebonyi - David Umahi (PDP)
- Enugu - Ifeanyị Ugwuanyi (PDP)
- Gombe - Alhaji Inuwa Yahaya (APC)
- Imo - Emeka Ihedioha (PDP)
- Jigawa - Mohammadu Badaru Abubakar (APC)
- Kaduna - Govnor Nasir El-Rufai (APC)
- Katsina - Aminu Masari (APC)
- Kebbi - Abubakar Atiku Bagudu (APC)
- Kwara - Abdulrahman Abdulrazaq (APC)
- Lagos - Babajide Olusola Sanwo-Olu (APC)
- Nasarawa - Abdullahi Sule (APC)
- Niger - Govnor Abubakar Bello (APC)
- Ogun - Prince Dapo Abiodun (APC)
- Oyo - Seyi Makinde (PDP)
- Taraba - Darius Ishaku (PDP)
- Yobe - Alhaji Mai Mala Buni (APC)
- Zamfara - Muktar Idris (APC)