Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
'Burina in gina gida, in yi aure a 2019'
Shekarar 2018 ta wuce, wasu sun cimma burinsu a cikin shekarar, inda wasu kuwa basu samu haka ba.
Ga wasu mazauna Abuja suna bayyana abin da suke son su cimma burinsu a kai a cikin wannan sabuwar shekarar ta 2019.