Abubuwa biyar dangane da zaben Kamaru

A ranar Lahadi mai zuwa ne za a gudanar da zaben shugaban kasa a Kamaru. Ga wasu batutuwa biyar da ya kamata ku sani dangane da zaben.