An kirkiro nama a dakin binciken kimiyya

Wadansu masana kimiyya sun fara bincike kan yadda za a samar da nama ta hanyar kirkiro shi a dakin binken kimiyya.