Huda Shaarawi: 'Yar Afirka da ta sauya duniya

An haifi Huda Shaarawi ne a shekarar 1879 a harem a kasar Masar.