Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
'Yan siyasa na sayen masu zabe Naira 4,000 a Ekiti
BBC ta gano yadda 'yan siyasar Ekiti ke sayen masu zabe Naira 4,000 a jajiberen zaben gwamnan jihar, da za a fafata tasakanin APC da PDP.