Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yadda Facebook ya hada mu aure
A shekaru goma sha hudu da kirkiro kafar sada zumunta ta Facebook, kafar ta shafi kusan kowane bangare na hulda tsakanin jama’a ciki har da auratayya. Murja da Ibrahim na daga wadanda suka hadu ta Facebook har suka yi aure.