Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Hana ni zuwa Kano zalunci ne – Kwankwaso
Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce gwamnatin Kano da 'yan sanda da wasu manyan jami'an gwamnatin kasar ne suka hada baki suka hana shi zuwa Kano.