Da gaske Momo ya tozarta Umma Shehu?

Ku latsa alamar lasifika don saurarar hirar.

Mutane da dama sun bayyana mabambantan ra'ayoyi kan tambayar da Aminu Sheriff (Momo) ya yi wa takwararsa a Kannywood, Umma Shehu game da addini lokacin da suka magana kan fim.

Sai dai dukkanin mutane biyu sun ce lamarin ba na cin zarafi ba ne.