Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Gasar Hikayata: Saurari labarin 'Bai Kai Zuci Ba'
A makon jiya ne gidan yada labarai na BBC Hausa ya karrama matan da suka lashe Gasar Hikayata da aka gudanar kan kagaggun labarai na shekarar 2017.
Maimuna Idris Sani Beli inda aka ba ta lambar yabo da kuma kyautar $2,000.
Kuma a wannan makon mun kawo muku labarinta wato Bai Kai Zuci Ba, ku latsa alamar lasifika da ke sama don sauraro.