Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ra'ayi Riga: Yaya za a magance matsalar tsaro a Zamfara
A Nijeriya Jihar Zamfara a arewacin kasar na ci gaba da fama da matsalolin tsaro da suka hada da satar jama'a domin karbar kudaden fansa.