Abin da ya sa nake goyon bayan Atiku — Jummai Alhassan

Ministar harkokin mata ta Najeriya Hajiya Jummai Alhassan ta shaida wa BBC dalilinta na goyon baya da son ganin tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya Atiku Abubakar ya zama shugaban kasar a 2019.