An yi mummunar guguwa a China

Wani yankin kasar China ya fuskanci mummunan ruwa da iska da suka yi kaca-kaca da yankin.