Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ku kalli jana'izar Dan Masanin Kano
An yi jana'izar Dan Masanin Kano Alhaji Yusuf Maitama Sule, wanda ya rasu ranar Litinin a kasar Masar sakamakon ciwon zuciya. Ya rasu yana da shekaru 88.
Bidiyo: Ibrahim Isa