Yaya zan kare kaina daga ciwon hanta?

Bayanan bidiyo, Latsa bidiyon a nan
Yaya zan kare kaina daga ciwon hanta?

Wasu bayanai na cewa fiye da mutum miliyan ɗaya ne duk shekara ke mutuwa sanadin ciwon hanta. Don haka, yayin da al'umma ke tunawa da Ranar Ciwon Hanta ta Duniya, ƙwararru a fannin lafiya suna jaddada buƙatar zuwa gwaji da kuma yin allurar riga-kafi.

A wannan zantawa da wani likita a Najeriya, Dr. Yusuf Shehu Umar, ya yi mana bayani game da alamomin ciwon hanta da matakan da ya suka kamata mu ɗauka don kare kawunanmu.

liver