Amsoshin Takardunku 15/06/2025

Bayanan sautiLatsa sama don sauraron shirin
Amsoshin Takardunku 15/06/2025

Yaushe ne aka kafa Majalisar Ɗinkin Duniya, kuma wane ne ke ɗaukar nauyinta?

Shin kun san tarihin shugaban ƙasar Jamhuriyar Nijar na farko, Diori Hamani?

Mene ne ke janyo shanyewar ɓarin jiki?

Domin jin amsar waɗannan tambayoyi ku latsa hoton da ke sama domin sauraron shirin - wanda Raliya Zubairu ta gabatar.