Ra'ayi Riga: Kan ƙoƙarin wayar da kai game da cutar kansa
Ra'ayi Riga: Kan ƙoƙarin wayar da kai game da cutar kansa
A makon da ya gabata ne aka yi gangamin wayar da kai game da cutar kansa a duniya baki ɗaya.
Alƙalumman da hukumomi suka fitar sun nuna cewa a shekarar 2022, an samu mutum miliyan 20 da suka kamu da cutar, kuma an yi hasashen cewa za su ƙaru zuwa miliyan 35.
Mafi yawa kuma sun fito ne daga ƙasashe masu tasowa.
Ya girman cutar yake a Afirka? Waɗanne ƙalubale masu fama da cutar ke fuskanta?
Wace irin illa cutar ke da ita ga rayuwar al'umma?
Batutuwan shirin ya tattauna kenan