Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Baturen da ya ƙware a Hausa ta BBC da litattafan soyayya
Baturen da ya ƙware a Hausa ta BBC da litattafan soyayya
Shirin Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu na wannan makon ya tattauna da wani Baturen Italiya da ya koyi harshen Hausa ta hanyar sauraron BBC da kuma karatun litattafan soyayya na Hausa.