Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 25/08/2024
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 25/08/2024
Filin Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu na wannan makon ya tattauna ne da sababbin ma'aikatanmu - A'isha Aliyu Jafar da Isiyaku Muhammad