Ƙasashen da suka sha da ƙyar zuwa zagayen ƴan 16 a gasar Afcon 2023 Asalin hoton, Getty Images
Bayanan hoto, Dan wasan ƙasar Mauritaniya na murna bayan nasarar da ƙasarsa ta yi kan Aljeriya da ci 1-0 25 Janairu 2024
A ranar Laraba aka kammala karawa a matakin rukuni na gasar cin kofin ƙwallon ƙafa ta nahiyar Afirka 2023, da ke gudana a ƙasar Ivory Coast.
Karawar ta matakin rukuni ta bayar da mamaki kasancewar wasu daga cikin ƙasashen da ake tunanin za su iya lashe kofin sun gaza taɓuka abin kirki.
Bayan kammala karawar ta rukuni, wasu ƙasashe sun tsallake cikin sauki wasu da ƙyar wasu kuma an ɓaro su.
Akwai waɗanda Allah ya yi wa gyaɗan-dogo sanadiyyar wasu sabbin tsare-tsare da Hukumar kula da ƙwallon ƙafa ta Afirka (Caf) ta ɓullo da su.
Ci gaba da karantawa Cikin irin waɗannan ƙasashe akwai mai masaukin baƙi Cote d’Ivoire da Guinea da Mauritaniya da kuma Namibiya waɗanda duk da sun zo a matsayi na uku cikin rukuni, sun samu zuwa mataki na gaba.
Ƙasashen huɗu su ne ake kira a turance ‘best losers’.
Ƙasashen da suka tsallaka zuwa zagayen ƴan 16 Asalin hoton, X/Afcon
Equatorial Guinea Nigeria Cape Verde Egypt Senegal Cameroon Guinea Angola Burkina Faso Mauritania Namibia DR Congo Ivory Coast South Africa Morocco Mali Asalin hoton, X/Super Eagles
Bayanan hoto, Najeriya za ta kara da tawagar Kamaru ranar Asabar a zagayen ƴan 16
Yadda ake fafatawa a gasar Za ku iya duba yadda ƙasashen da suka kai zagayen ƴan 16 za su kara da kuma sakamakon dukkanin wasannin da aka buga a ƙasa.
Matakin Rukuni
W - Wasa N - Nasara R - Rashin nasara K - Kunnen doki BK - Bambancin Ƙwallaye M - Maki Rukunin A
Ƙasa W N R K BK M Equatorial Guinea 3 2 0 1 6 7 Najeriya 3 2 0 1 2 7 Ivory Coast 3 1 2 0 -3 3 Guinea Bissau 3 0 3 0 -5 0
13/01/2024, 20:00
Ivory Coast 2
-
0 Guinea Bissau
(Filin wasa na Stade Olympique Alassane Ouattara)
14/01/2024, 14:00
Najeriya 1
-
1 Equatorial Guinea
(Filin wasa na Stade Olympique Alassane Ouattara)
18/01/2024, 14:00
Equatorial Guinea 4
-
2 Guinea Bissau
(Filin wasa na Stade Olympique Alassane Ouattara)
18/01/2024, 17:00
Ivory Coast 0
-
1 Najeriya
(Filin wasa na Stade Olympique Alassane Ouattara)
22/01/2024, 17:00
Equatorial Guinea 4
-
0 Ivory Coast
(Filin wasa na Stade Olympique Alassane Ouattara)
22/01/2024, 17:00
Guinea Bissau 0
-
1 Najeriya
(Filin wasa na Felix Houphouet- Boigny)
Rukunin B
Ƙasa W N R K BK M Cape Verde 3 2 0 1 4 7 Masar 3 0 0 3 0 3 Ghana 3 0 1 2 -1 2 Mozambique 3 0 1 2 -3 2
14/01/2024, 17:00
(Filin wasa na Felix Houphouet- Boigny)
14/01/2024, 20:00
(Filin wasa na Felix Houphouet- Boigny)
18/01/2024, 20:00
(Filin wasa na Felix Houphouet- Boigny)
19/01/2024, 14:00
Cape Verde 3
-
0 Mozambique
(Filin wasa na Felix Houphouet- Boigny)
22/01/2024, 20:00
(Filin wasa na Felix Houphouet- Boigny)
22/01/2024, 20:00
(Filin wasa na Stade Olympique Alassane Ouattara)
Rukunin C
Ƙasa W N R K BK M Senegal 3 3 0 0 7 9 Kamaru 3 1 1 1 -1 4 Guinea 3 1 1 1 -1 4 Gambiya 3 0 3 0 -5 0
15/01/2024, 14:00
(Filin wasa na Stade Charles Konan Banny de Yamoussoukro)
15/01/2024, 17:00
(Filin wasa na Stade Charles Konan Banny de Yamoussoukro)
19/01/2024, 17:00
(Filin wasa na Stade Charles Konan Banny de Yamoussoukro)
19/01/2024, 20:00
(Filin wasa na Stade Charles Konan Banny de Yamoussoukro)
23/01/2024, 17:00
(Filin wasa na Stade de Bouake)
23/01/2024, 17:00
(Filin wasa na Stade Charles Konan Banny de Yamoussoukro)
Rukunin D
Ƙasa W N R K BK M Angola 3 2 0 1 3 7 Burkina Faso 3 1 1 1 -1 4 Mauritaniya 3 1 2 0 -1 3 Aljeria 3 0 1 2 -1 2
15/01/2024, 20:00
(Filin wasa na Stade de Bouake)
16/01/2024, 14:00
Burkina Faso 1
-
0 Mauritaniya
(Filin wasa na Stade de Bouake)
20/01/2024, 14:00
Aljeria 2
-
2 Burkina Faso
(Filin wasa na Stade de Bouake)
20/01/2024, 17:00
(Filin wasa na Stade de Bouake)
23/01/2024, 20:00
Angola 2
-
0 Burkina Faso
(Filin wasa na Stade Charles Konan Banny de Yamoussoukro)
23/01/2024, 20:00
Mauritaniya 1
-
0 Aljeria
(Filin wasa na Stade de Bouake)
Rukunin E
Ƙasa W N R K BK M Mali 3 1 0 2 2 5 Afirka ta Kudu 3 1 1 1 2 4 Namibiya 3 1 1 1 -3 4 Tunisiya 3 0 1 2 -1 2
16/01/2024, 17:00
(Filin wasa na Amadou Gon Coulibaly Stadium)
16/01/2024, 20:00
Mali 2
-
0 Afirka ta Kudu
(Filin wasa na Amadou Gon Coulibaly Stadium)
20/01/2024, 20:00
(Filin wasa na Amadou Gon Coulibaly Stadium)
21/01/2024, 20:00
Afirka ta Kudu 4
-
0 Namibiya
(Filin wasa na Amadou Gon Coulibaly Stadium)
24/01/2024, 17:00
(Filin wasa na Stade Laurent Pokou)
24/01/2024, 17:00
Afirka ta Kudu 0
-
0 Tunisiya
(Filin wasa na Amadou Gon Coulibaly Stadium)
Rukunin F
Ƙasa W N R K BK M Moroko 3 2 0 1 4 7 DR Congo 3 0 0 3 0 3 Zambiya 3 0 1 2 -1 2 Tanzaniya 3 0 1 2 -3 2
17/01/2024, 17:00
(Filin wasa na Stade Laurent Pokou)
17/01/2024, 20:00
(Filin wasa na Stade Laurent Pokou)
21/01/2024, 14:00
(Filin wasa na Stade Laurent Pokou)
21/01/2024, 17:00
(Filin wasa na Stade Laurent Pokou)
24/01/2024, 20:00
(Filin wasa na Amadou Gon Coulibaly Stadium)
24/01/2024, 20:00
(Filin wasa na Stade Laurent Pokou)
Matakin Sili Ɗaya Ƙwale
27/01/2024, 17:00
(Filin wasa na Stade de Bouake)
27/01/2024, 20:00
(Filin wasa na Felix Houphouet- Boigny)
28/01/2024, 17:00
Equatorial Guinea 0
-
1 Guinea
(Filin wasa na Stade Olympique Alassane Ouattara)
28/01/2024, 20:00
(Filin wasa na Stade Laurent Pokou)
29/01/2024, 17:00
Cape Verde 1
-
0 Mauritaniya
(Filin wasa na Felix Houphouet- Boigny)
29/01/2024, 20:00
Senegal 1
-
1 Ivory Coast
(Filin wasa na Stade Charles Konan Banny de Yamoussoukro)
30/01/2024, 17:00
(Filin wasa na Amadou Gon Coulibaly Stadium)
30/01/2024, 20:00
Moroko 0
-
2 Afirka ta Kudu
(Filin wasa na Stade Laurent Pokou)
02/02/2024, 17:00
(Filin wasa na Felix Houphouet- Boigny)
02/02/2024, 20:00
(Filin wasa na Stade Olympique Alassane Ouattara)
03/02/2024, 17:00
(Filin wasa na Stade de Bouake)
03/02/2024, 20:00
Cape Verde 0
-
0 Afirka ta Kudu
(Filin wasa na Stade Charles Konan Banny de Yamoussoukro)
07/02/2024, 17:00
Najeriya 1
-
1 Afirka ta Kudu
(Filin wasa na Stade de Bouake)
07/02/2024, 20:00
Ivory Coast 1
-
0 DR Congo
(Filin wasa na Stade Olympique Alassane Ouattara)
10/02/2024, 20:00
Afirka ta Kudu 0
-
0 DR Congo
(Filin wasa na Felix Houphouet- Boigny)
11/02/2024, 20:00
Najeriya 1
-
2 Ivory Coast
(Filin wasa na Stade Olympique Alassane Ouattara)
Lokuta daidai da agogon Ivory Coast, sai dai za a iya canzawa. BBC ba ta da alhakin duk wani sauyi da za a iya samu.