Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Amsoshin Takardunku 29/06/2025
Amsoshin Takardunku 29/06/2025
Shin mece ce cutar kansar maƙogoro?
Kun san tarihin tsohuwar abokiyar aikinmu, marigayiya Bikisu Babangida?
Shin mene ne tarihin garin Tasawa da ke Jamhuriyar Nijar
Domin jin amsar waɗannan tambayoyi ku latsa hoton da ke sama domin sauraron shirin - wanda Badamasi Abdulƙair Mukhtar ya gabatar.