Hanyoyin da za ki guje wa ciwon baya yayin goyon ciki

Bayanan sautiLatsa hoton sama ku saurari shirin
Hanyoyin da za ki guje wa ciwon baya yayin goyon ciki

Filin Lafiya Zinariya na wannan makon ya tattauna kan matsalar ciwon baya ga mata masu ciki da kuma yadda za a guje mata.

Lafiya Zinariya