Gane Mini Hanya tare da gwamnan Yobe

Bayanan sautiLatsa hoton da ke sama domin sauraron shirin
Gane Mini Hanya tare da gwamnan Yobe

Hukumomi a jihar Yobe sun hada gwiwa da kwararru don magance matsalar ciwon koda.

Bayanai na cewa jihar na cikin jihohin da suke fama da matsalar ciwon koda mai tsanani musamman tsakanin matasa.

Kan wannan ne, a kwanakin baya, wata tawaga karkashin jagorancin gwamnan jihar Mai Mala Buni suka kai ziyara wata cibiyar bincike kan cutuka a Birtaniya, a wani mataki na daƙile matsalar.

Gwamnan ya yi wa Zahraddeen Lawan karin bayani kan wannan da ma sauran batutuwan da suka shafi jihar Yobe: