Amsoshin Takardunku 30/03/2025

Bayanan sautiLatsa hoton sama ku saurari shirin:
Lokacin karatu: Minti 1

Filin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa tambayoyi game da sarakunan musulmi da aka yi tun daga wafatin Shehu Usman Ɗanfodiya, da abin da ake nufi da dokar ta-ɓaci, da kuma shin matar da taɓa jinyar TB laka ta warke za ta iya yin aure, har da mu'amalar aure?

Zulaiha Abubakar ce ta gabatar da shirin.