Amsoshin Takardunku 18/05/2025
Amsoshin Takardunku 18/05/2025
Shin ƙasashe nawa Faransa ta yi wa mulkin mallaka, sannan ita take buga wa ƙasashen da ta mulka kuɗi har yanzu?
Me ke janyo cutar basir, kuma ya mutum zai kare kansa daga kamuwa da cutar?
Me ye takaddamar yankin Kashmir wanda Indiya da Pakistan ke yi a kai, sannan wa ya mallaki ainihin yankin tsakanin ƙasashen?
Domin jin amsar waɗannan tambayoyi ku latsa hoton da ke sama domin sauraron shirin - wanda Aisha Sharif Baffa.