Amsoshin Takardunku 04/05/2025

Bayanan sautiLatsa hoton da ke sama domin sauraron shirin
Amsoshin Takardunku 04/05/2025

Mece ce alaƙar Najeriya da Nijar, shin asalinsu ƙasa ɗaya ce ko a rabe suke?

Waye ne Kyaftin Ibrahim Traoré, shugaban mulkin sojin Burkina Faso?

Yaya ciwon suga take, alamominta da kuma matakan kariya?

Domin jin amsar waɗannan tambayoyi ku latsa hoton da ke sama domin sauraron shirin Amsoshin Takardunku na wannan mako - wanda Nabeela Mukhtar Uba ta gabatar.