Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 17/03/2024
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 17/03/2024
Shirin Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu na wannan mako ya tattaunawa da tsohon shugaban sashen Hausa na BBC Dr Graham Mytton, mutum na huɗu a jerin shugabannin sashen na Hausa.
An yi tattaunawar ce albarkacin cikar BBC Hausa shekara 67 da kafuwa.