Ra'ayi Riga - Hira da Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na Adamawa

A wannan makon shirin Fada A Cika ya maye gurbin Ra'ayi Riga, inda muka kawo muku muhawarar da BBC ta yi da da Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na Adamawa.