Wasu ma'aikatan Zamfara sun ƙaryata Gwamna Matawalle

Ma'aikata a jihar Zamfara na mayar da martani ga kalaman da gwamna Muhammad Bello Matawwalle ya yi a shirin BBC Hausa na A-Fada a Cika cewa yakan biya albashi wani lokaci tun kafin ranar 20 ga wata.

Latsa alamar lasifika ko hoton da ke sama domin jin ra'ayoyin nasu.