Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Shirin A fada a cika da Bello Matawalle
An tattauna Gwamnan Jihar Zamfara Bello Muhammad Matawalle a cikin shirin A fada a cika