Coronavirus: Yadda wata mata ke taimaka wa marasa galihu

Latsa alamar hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon

Rabi Salisu Ibrahim ita ce shugabar cibiyar Arrida inda ta ke taimaka wa masu karamin karfi.Ta ce tana hakan ne domin wannan dokar hana fita don hana yaduwa cutar corona.