Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ra'ayi Riga: Me 'yan majalisa ke yi da kudaden da ake basu?
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana damuwa kan rashin ganin sakamakon a-zo-a-gani daga dumbin kudaden da 'yan majalisa suka kashe don ayyukan mazabunsu a tsawon shekaru goma.