Dr Gumi: El-Rufai ya yi kuskure da ya zabi Musulma mataimakiya

Sanannan malamin addinin Islama Sheikh Ahmad Gumi ya soki shawarar da gwamnan jihar Kaduna Nasiru El-Rufai ya yanke na daukar mace a matsayin mataimakiya a zabe mai zuwa.