Ra'ayi Riga: Me yai zafi tsakanin 'yan majalisa da Shugaba Buhari?

Majalisun dokokin Nigeria sun zartar da wasu kudurori 12 wadanda suka wajibi ne Shugaba Muhammadu Buhari ya aiwatar da su, ko kuma su dauki matakin da tsarin mulki ya basu dama a kan sa.