Ra'ayi Riga: Ya za a kawo karshen kwankwadar Kodin?

Gwamnatin Najeriya ta haramta hadawa da sayar da maganin tari mai Kodin bayan BBC ta bankado yadda ake sayar da shi barkatai.