Yadda za a magance rikicin Kaduna

Yankin Kudancin Jihar Kaduna a Nigeria ya yi fama da tashe-tashen hankula masu nasaba da addini da kuma kabilanci.