Ra'ayi Riga: 'Yancin 'yan jarida da kuma ƙalubalen aikin a ƙasashen duniya
Latsa hoton sama ku saurari shirin:
Shirin Ra'ayi Riga na wannan makon ya tafka muhawara ne kan 'yancin 'yan jarida da kuma ƙalubalen aikin a ƙasashen duniya albarkacin Ranar 'Yancin 'Yan Jarida da aka yi a makon nan.