Amsoshin Takardunku: Yadda kuɗin intanet ya samo asali da kuma tarihin Hulk Hogan
Ku latsa hoton da ke sama don sauraron shirin:
A wannan makon Umaymah Sani Abdulmumin ce ta amsa wasu tambayoyin masu sauraro kan mene ne kudin intanet na Cryptocurrency da kuma tarihin fitaccen dan wasan kokawar Wrestling na Amurka, wato Hulk Hogan.