Lafiya Zinariya: Cututtukan da mata ke dauka ta hanyar jima’i

Bayanan sautiLafiya Zinariya

Latsa alamar lasifika da ke sama domin sauraron shirin Lafiya Zinariya

Likitoci sun bayyana cewa idan ba a nemi magani a kan lokaci ba, wadannan cututtuka za su iya tsananta kuma su haifar da illoli ko ma su kai ga asarar rayuka.

Ciwon sanyi da cutar HIV da ciwon hanta da wadanda a turance ake kira clamydia da syphilis da dai sauransu, suna daga cikin wadanda ake dauka ta hanyar jima'i.