Fom ɗin ƙorafi - BBC Hausa
Idan kuna so ku aika wani ƙorafi kan wasu abubuwa ko ayyukanmu, to ku yi amfani da wannan fom ɗin na ƙasa. Tawagarmu za ta yi ƙoƙarin amsa muku a kan lokaci, ta hanyar bin tsare-tsaren BBC.
Ku tuntuɓe mu a wannan shafin kan duk wani abu da kuke son sani ko tambaya.