An sabunta sakamako
Kalli yadda ake bayyana sakamakon karashen zaben gwamnan Osun na shekarar 2018
Wannan shi ne adadin sakamakon da hukumar zabe ta INEC ta bayyana.
Latsa nan don ganin sakamako daga zabukan da aka yi ranar Asabar, 22 ga watan Satumba, 2018.
Latsa nan don ganin sakamako daga zabukan da aka yi ranar Asabar, 22 ga watan Satumba, 2018.
Allon maki
| Ward | ADP | APC | ADC | PDP | SDP | |
|---|---|---|---|---|---|---|
| Ife North | 10 PU2 | 0 | 126 | 0 | 2 | 0 |
| Ife South | 7, 8 | 0 | 455 | 0 | 36 | 2 |
| Orolu | 8, 9 | 1 | 280 | 0 | 122 | 1 |
| Osogbo Ataoja | 5 PU017 | 0 | 299 | 0 | 165 | 1 |
| Zabukan baya | - | 49744 | 254345 | 7681 | 254698 | 128049 |
| Adadi: | - | 49745 | 255505 | 7681 | 255023 | 128053 |
Shin me ya sa aka bukaci karasa zaben?
254,698
PDP
254,345
APC
353
Ratar jam'iyya
3,498
Kuri'un da aka soke
Hukumar INEC ce ta ayyana zaben gwamnan Osun a matsayin zaben da ba a kammala ba ranar Lahadi, 23 ga watan Satumba ta shekarar 2018.
An yi haka ne saboda ratar da ke tsakanin 'yan takaran da suke kan gaba bai kai adadin masu zaben da aka yi wa rijista ba a rumfunar zaben da aka samu tsaiko wajen zabe.
An soke kuri'u 3,498 a rumfunar zabe bakwai da lamarin ya shafa






