TKTK: Yadda matan Nijar ke zuwa ci-rani - Shiri na biyar
Latsa hoton sama domin sauraren shirin:
Filin ci-rani a Nijar ya ci gaba da tattauna ne kan ci rani a yankin Kanche na jihar Damagaram a Jamhuriyyar Nijar.
Filin ya tattauna ne kan matan da ke tafiya ci-rani da irin kalubalen da suke fuskanta.