Ya kamata a bar matan aure yi yi aikin ofis?

Bayanan sautiYa kamata a bar matan aure su yi aikin ofis? Ku saurari tattaunawarmu a nan

A filinmu na Adikon Zamani na farko mun yi tattaunawa da wasu mutane kan ko ya kamata a rika barin matan aure suna yin aikin ofis ko kuwa bai kamata ba.