Bikin rantsar da Shugaba Muhammadu Buhari
An rantsar da Muhammadu Buhari a matsayin sabon shugaban Nigeria a wani biki a Abuja. Shugabannin kasashen duniya da dama ne suka halarci bikin wanda aka yi a dandalin Eagle Square.